当前位置: 苹果软件 > Ahkamul Janaiz | KashfShubuhat
Ahkamul Janaiz | KashfShubuhat

Ahkamul Janaiz | KashfShubuhat

  • 分类:苹果软件
  • 版本:v1.0
  • 大小:671.33M
  • 类型:音乐
  • 时间:2024-12-03
TAG:
介绍 相关
Read and listen Kitabut Tauhid Sheikh Jafar, Ahkamul Jana'iz wa bida'uha, al-Balaaghatul wadihah and kashfushshubuhat. Works totally offline without internet connection. READ AND LISTEN! Application Features: 1. The capacity to listen to Kitabut Tauhid Sheikh Jafar, Kashf Shubuhat, Ahkaamul Jana'iz, and Albalagatul Wadhi without internet 2. A fully working music player that allows you to control the playback of audio. Play/pause, shuffle, repeat, next/previous track, seek forward/backward, and volume up/down are all available. Toggle between play and pause by tapping the revolving CD. 3. Pick up where you left off with your listening. 4. Read every book in PDF format offline without using the internet. 5. To share a page, swipe left or right. 6. Pick up where you left off with your reading. 7. The ability to navigate between pages بسم الله الرحمن الرحيم إن الحمد لله نحمده ونستعينه ونستغفره ونعوذ بالله من شرور أنفسنا ومن سيئات أعمالنا من يهده الله فلا مضل له ومن يضلل فلا هادي له وأشهد أن لا إله إلا الله وحده لا شريك له وأشهد أن محمدا عبده ورسوله. يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا اتَّقُوا اللَّهَ حَقَّ تُقَاتِهِ وَلا تَمُوتُنَّ إِلَّا وَأَنْتُمْ مُسْلِمُونَ يَا أَيُّهَا النَّاسُ اتَّقُوا رَبَّكُمُ الَّذِي خَلَقَكُمْ مِنْ نَفْسٍ وَاحِدَةٍ وَخَلَقَ مِنْهَا زَوْجَهَا وَبَثَّ مِنْهُمَا رِجَالًا كَثِيرًا وَنِسَاءً وَاتَّقُوا اللَّهَ الَّذِي تَسَاءَلُونَ بِهِ وَالْأَرْحَامَ إِنَّ اللَّهَ كَانَ عَلَيْكُمْ رَقِيبًا يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا اتَّقُوا اللَّهَ وَقُولُوا قَوْلًا سَدِيدًا، يُصْلِحْ لَكُمْ أَعْمَالَكُمْ وَيَغْفِرْ لَكُمْ ذُنُوبَكُمْ وَمَنْ يُطِعِ اللَّهَ وَرَسُولَهُ فَقَدْ فَازَ فَوْزًا عَظِيمًا A cikin wannan app akwai littattafa GUDU HUƊU fassarar Sheikh Ja'afar Mahmud Adam kamar haka: 1. Ahkaamul Jana'iz wa Bida'uha wallafar Sheikh Muhammad Nasiruddeen Al-Albani domin kawo muku karatun littafin Ahkamul Jana'iz inda zamu koyi hukunce-hukuncen jana'iza. Malam yayi bayani ne akan hukunce hukuncen mara lafiya da abubuwan da suka wajaba akanshi da kuma hukuncin ziyarar mara lafiya da yadda ake yi masa talƙinin shahada da kuma bayani akan alamomin ƙarshan ƙwarai da yadda ake yiwa mamaci wanka da sallah da kuma kurakuren da wasu keyi na shirka a jana'iza. 2. Al-Balaghatul Wadihah wallafar Ali Al-Jarim da Mustapha Ameen domin karantar iya magana da rubutu mai kyau da buga misali yadda saƙo zai isa yadda ya kamata. 3. KASHFUSHSHUBUHAT na Sheikh Muhammad Ibn AbdulWahab inda malam ya kawo shubuhohi ya kuma bada amsoshi akansu. Malam Jafar yace maƙasudin wallafa wannan littafi shine waɗansu hujjoji da 'yan bidi'a ke kafa hujja dasu don goyon bayan bidi'ar da suke kai, wanda ga maras ilimi hujja ce amma ga ɗalibin ilimi shubuha ce ba hujja ba. Shubuha kuwa itace abun da yayi kama da dalili amma kuma ba dalilin bane don kasancewarsa da'ifi ne, ko kuma sahihi ne amma ma'anar da ɗan bidi'a ya bashi ba ita ake bashi ba. 4. KITABUTTAUHID littafin koyon tauhidi - kadaita Allah da sauke haƙƙoƙinSa. Fasalin manhajar: 1. Wannan mahaja tana aiki ba tare da intanet ba. Taceccen sauti mai kyau ƙwarai dagaske haka zalika dukkan littafan suma zaku samesu ba tare da bukatar intanet ba. Wannan shine yasa manhajar tayi nauyi. 2. Mun saka muku abun tsallake domin rubuta lambar shafi don zuwa gareshi cikin sauƙi maimakon kuyi ta scrolling. 3. Idan kuna buƙatar sauraro a background ku bude fannin sauraron sautin kana ku danna home-button ko kuyi lock na screen naku. Sautin zai cigaba da yi ko da wayarku na rufe. 4. Zaku iya control na karatun daga lock screen 5. Domin aikawa da shafin littafi, kuyi swipe dama ko hauni. 6. Ku latsa fainan CD mai juyawa domin kunnawa ko tsayar da karatun. Domin samun wadansu manhajoji irin su Fassarar Alƙur'ani mai Girma, Umdatul ahkam, Riyadus salihin, Bulugul maram, Siffatus Salatin Nabiyyi, Kitabuttauhid, mukhtasar siratur Rasul (s.a.w), Ahalari, Ƙawa'idi, Sharhin Al Waraqat fi Usulil Fiqhi da dai sauransu, sai ku duba sauran apps nawa. Tuntuba: kareemtkb@gmail.com Wassalamu alaikum wa Rahmatullah.
点击查看全部内容
Ahkamul Janaiz | KashfShubuhat Ahkamul Janaiz | KashfShubuhat Ahkamul Janaiz | KashfShubuhat Ahkamul Janaiz | KashfShubuhat Ahkamul Janaiz | KashfShubuhat